Kamar dai yadda kuka sani ƴan mata da samari na baje kolinsu a shafukan sada zumunta na zamani wato Social Media.
Inda wasu ke amfani da kafafen na sada zumunta irin su Facebook, Twitter, Instagram, da dai sauransu wajen gudanar da harakokin da suka shafi kasuwanci.
Wasu kuma ke yin rubuce-rubuce da nufin jan hankalin mabiyansu wato followers, ta yadda za kuga ƴan mata da samari na yin abubuwan da zasu ɗauki hankulan abokansu na sada zumunta.
Wata matashiya mai suna Hauwa dake amfani da shafin Twitter ta ja hankalin mabiya shafin ta inda tace “A siya min iPhone 14 pro max ko kuma nayi posting ɗin kaina yanda nike” ga hoton Screenshot ɗin rubutunta nan daga ƙasa

Views: 12
