Abinda yasa har yanzu ban yi aure ba masoyana suna shakkar tunkarata—Hadiza Gabon

Shahararriyar jarumar fina finan Hausa ta Kannywood Hadiza Aliyu Gabon tace wasu na shakkar tunkararta da maganar aure.

Saboda suna ganin kamar zata musu wulaƙanci don tana da kuɗi kuma ba haka neba kamar yadda ta bayyana a fitar ta da tashar DW.

Views: 24

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *