Wani matashi yace wallahi idan aka daina karɓar tsofaffin kuɗinnan zai koma fashi da makami

Turƙashi wani matashi yayi ikirarin komawa fashi da garkuwa da mutane muddun kudaden suka koma takardun, yace yaje banki wajen sau uku banki yayi cukowa kuma.

Me ya ra’ayin ku.?

Views: 21

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *