VIDEO: “Ku kalli yadda Katsinawa suka jefi tawagar shugaba Buhari”

A ranar yau ne mai girma shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ziyarci jihar Katsina don ƙaddamar da ayyukan raya ƙasa da gwamnatin jihar ta Katsina ta yi amma aka samu wasu matasa suka riƙa jifar tawagar shugaba Buhari ga dai bidiyon.

Views: 30

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *