Maganar kuɗi mun riga mun canza saboda haka ba gudu ba ja da baya—Buhari

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yace Maganar canjin kuɗi ba gudu ba ja da baya.

A wani labarin kuma

Fafaroma ya soki dokokin da su ka haramta luwaɗi

Fafaroma Francis ya soki dokokin shari’ah da su ka saka luwadi sahun muggan laifin da ke bukatar hukunci.

BBC ta rawaito cewa a wata hira, Fafaroman ya bukaci limaman cocin katolika da ke goyon bayan irin wadannan dokoki da su yi maraba da yan kungiyar rajin kare yan luwadi da madigo a majami’unsu.

Hirar tasa na zuwa ne gabanin ziyararsa nahiyar Afrika, inda kasashe da dama suka bayyana luwadi a matsayin mummunan laifi da dauke da hukunci mai tsanani.

Views: 11

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *