Nice Sarauniyar kyau ta 2023 insha Allahu —Hauwa

Kamar dai yadda kuka sani ƴan mata da samari na baje kolinsu a shafukan sada zumunta na zamani wato Social Media.

Inda wasu ke amfani da kafafen na sada zumunta irin su Facebook, Twitter, Instagram, da dai sauransu wajen gudanar da harakokin da suka shafi kasuwanci.

Wasu kuma ke yin rubuce-rubuce da nufin jan hankalin mabiyansu wato followers, ta yadda za kuga ƴan mata da samari na yin abubuwan da zasu ɗauki hankulan abokansu na sada zumunta.

Wata matashiya mai suna Hauwa maikyau ta bayyana cewa “Nice sarauniyar kyau ta 2023 insha Allahu”

Views: 35

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *