Babban bankin Najeriya na CBN ya ƙaddamar da katin cirar kuɗi na bai ɗaya mai suna AfriGo

Ana tsammanin wannan sabon kati zai yi gogayya da irin manyan katunan Duniya kamar su Visa/Master-card da sauransu.
Views: 9