CBN ya ƙaddamar da sabon katin cirar kuɗi na bai ɗaya AfriGo

Babban bankin Najeriya na CBN ya ƙaddamar da katin cirar kuɗi na bai ɗaya mai suna AfriGo

https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4an-bindiga-ke-lalata-ta-matan-mutane/

Ana tsammanin wannan sabon kati zai yi gogayya da irin manyan katunan Duniya kamar su Visa/Master-card da sauransu.

https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4a%c6%b4an-hausawa-suka-lalace-zina-a-fili/

Views: 33

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *