Zuwan Buhari Katsina ana cigiyar mai wannan Takalmi da Hular

Kamar dai yadda kuka sani ƴan mata da samari na baje kolinsu a shafukan sada zumunta na zamani wato Social Media.

Inda wasu ke amfani da kafafen na sada zumunta irin su Facebook, Twitter, Instagram, da dai sauransu wajen gudanar da harakokin da suka shafi kasuwanci.

Wasu kuma ke yin rubuce-rubuce da nufin jan hankalin mabiyansu wato followers, ta yadda za kuga ƴan mata da samari na yin abubuwan da zasu ɗauki hankulan abokansu na sada zumunta.

Wani matashi mai amfani da shafin Twitter Saddiq Collection ya wallafa wannan hoton a shafinsa na Twitter ɗauke da rubutu kamar haka.

Views: 12

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *