Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan
Ku bani shawa saurayina yace dole sai na yarda ya sadu dani yaji yadda nake kafin ya turo ayi maganar aurena dani, ni kuma inaga kamar hakan bai dace ba amma ku bani shawara in yarda da buƙatar sa ko kuwa in ƙiya?
Views: 23
