Ban san cewa haka mutanen Kano suka koma ba—Buhari

A wata sanarwa Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da rashin ɗa’ar da wasu mafusatan matasa suka nuna a lokacin da ya kai wata ziyarar aiki a jihar Kano.

Shugaban ya ce bai san haka al’ummar jihar suka koma ba kuma ya kamata jama’a su riƙa godiyar Allah a kan ayyukan cigaban da gwamnatin tarayya ke yi

Views: 8

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *