Allahu Akbar awa 5 da ta wuce Aeesha Maina tana Online yanzu kuma Allah ya karɓi ranta

Innallahi wainna Ilaihi Raji’un

Allah ya yiwa mai taimakawa Gwamnan Sokoto kan yaɗa labarai Haj Aeesha Maina rasuwa a yau.

Rahotanni sun ce Haj Aisha ta rasu ne, bayan taron ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar da ya gudana yau a Sokoto wanda itama ta halarta.

Ta rasu ne sakamakon turmutsutsun Al’umma, dai dai lokacin da take kokarin fita daga wajan taro, inda aka garzaya da ita asibiti Allah ya ɗauki ranta wannan shine Posting ɗin ta na ƙarshe

Muna rokon Allah ya jikan ta da Rahama

Views: 32

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *