Wani matashi ya bada ƙodarsa a sanya wa mahaifiyarsa ban an cire an sa mata yace ga garinku nan.
Rahotanni sun bayyana cewar ita kuma Mahaifiyar ta sa ta samu lafiya wato ta rayu muna fatan Allah ya gafarta masa ameen
Views: 79