VIDEO: “Ku kalli bidiyon da ya sa Kotu ta tasa ƙeyar Murja Ibrahim zuwa gidan Yari”

A yau ne Kotu a jihar Kano ta tasa ƙeyar Murja Ibrahim Kunya zuwa gidan maza sai dai ana zargin irin bidiyoyin da take yaɗawa a shafukan sada zumunta ne suka sa aka ɗaure ta.

Ku kalli ɗaya daga cikin bidiyoyin.

Views: 19

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *