HISBAH ta buɗe shafi a dandalin #TikTok
Hukumar HISBAH ta jihar Kano ta buɗe shafinta a dandalin TikTok inda take wallafa bayanan ayyukanta da nasihohi a cikin bidiyo.
Dandalin TikTok dai ya zama wata kafar sada zumunta da ake yawan samun cece a kanta.
Meye ra’ayinku kan shigar Hisbah TikTok?
Views: 40
