Babban bankin Najeriya CBN ya dakatar da tsarin ƙayyade kuɗaɗen da mutum zai iya cira a ATM Kotu
Kotu Ta Dakatar Da Babban Bankin Najeriya CBN Daga Tsarin Ƙayyade Kuɗin Da Mutane Zasu iya Cire Wa Daga ATM:
Mai shari’a Eneojo Eneche na babbar kotun birnin tarayya Abuja, ya dakatar da babban bankin Najeriya (CBN) da shugaban kasa Muhammadu Buhari da wasu bankunan kasuwanci 27 daga kutsawa kan batun sauya fasalin kudin kasar a ranar 10 ga watan Fabrairu, ko kuma bayar da duk wani umarni. sabanin ranar da aka fada.
A wani kudiri da wasu jam’iyyun siyasa biyar suka gabatar, kotun ta kuma ba da umarnin shugabannin manyan bankunan, da su nuna dalilin da ya sa ba za a kama su a gurfanar da su a gaban kuliya ba, ta hanyar yin zagon kasa ba bisa ka’ida ba.
Views: 12
