HOTUNA: “Burina in samu Mijin Aure ɗan Arewa saboda na yaba da ɗabi’un su”—Mercy Williams

Burina Na Samu Miji Daga Yankin Arewa, Saboda Na Yaba Da Dabi’un Mutanen Arewa, Cewar Matashiya Mercy Williams, Daga Jihar Laagos.

Shin ko akwai wanda zai fito yai wuff da ita?

Views: 7

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *