Matashi ya ce babu abinda Kwankwaso bai min a rayuwa ba shi yasa na saudaukar da ita a kan shi

Wani matashi ya hau kan Folwire yana liƙa hoton wani ɗan siyasa.

Ba tare da tsoro ko kuma shakkar sako wutar NEPA ba

Views: 5

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *