ANKASHE SHI SABODA YAYI POST A INSTAGRAM,
Shahararrwn mawakin kasar South Africa mesuna AKA SUPER MEGA ya rasa ransa Bayan da yayi post a Instagram tare da rubuta gurin da yake hakan yasa wasu da ba asan suwayeba sukaje gun suka hallaka shi.
Mudena baiyana gurin da muke ayayin da zamuyi post a social media.
Muhd sani ajingi
Views: 14
