Hukumar zaben Najeriya INEC ta bayyana cewa ta shirya tsaf don gudanar da babban zaɓen ƙasar
Sai dai hukumar ta ce akwai wasu ƙananan hukumomin da ba zata iya samun cikakkiyar damar gudanar da zaɓen ba saboda barazanar tsaro.
Amma tana tattaunawa da jami’an tsaro don samun maslaha
Views: 25
