INEC ta bayyana jerin ƙananan hukumomin da ba zata gudanar da zaɓe ba

Hukumar zaben Najeriya INEC ta bayyana cewa ta shirya tsaf don gudanar da babban zaɓen ƙasar

https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4an-bindiga-ke-lalata-ta-matan-mutane/

Sai dai hukumar ta ce akwai wasu ƙananan hukumomin da ba zata iya samun cikakkiyar damar gudanar da zaɓen ba saboda barazanar tsaro.

https://apahausa.com.ng/video-kai-jamaa-ku-kalli-yadda-%c6%b4a%c6%b4an-hausawa-suka-koma-tamkar-indiyawa/

Amma tana tattaunawa da jami’an tsaro don samun maslaha

Views: 40

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *