Shahararren ɗan siyasa a Nijeriya Eng Buba Galadima ya yi iƙirarin cewa jam’iyyar sa ta NNPP tana da ƙarfin da zata iya lashe zaɓen Shugabancin ƙasa a bugun farko.
Inda yace suna abin nunawa ga talakawa ba kamar yadda sauran jam’iyyun suke ba don haka yana da tabbacin za su ci zaɓe insha Allahu.
A baya dai Buba Galadima ya riƙa ikirarin cewar a fille masa kai idan abinda yake hasashe bai faru ba.
Views: 14
