Wani mutumi ‘dan Najeriya ya bukaci Majami’ar Dunamis International Gospel da su tattaro masa kan dukiyarsa da ya bayar a matsayin sadaka.
Mutumin mai suna Maazi Chukwudiaso Onyema ya ce bai damu da shiga aljanna ba yafi so ya shiga wuta Onyema, wanda ya yi ikirarin an hure masa kunne, ya kara da cewa yana kirge da kudin sadakar da ya ba majami’ar.
Views: 23
