VIDEO: “Ganduje ya cire tsoro ya yiwa Buhari wankin babban bargo”

A wani hoton bidiyon gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya ƙalubalanci shugaba Buhari da cewa ya tsaya takara ba ɗaya ba biyu ba ya faɗi amma yanzu yaci zaɓe kuma ba ayi canjin kuɗi tun shekaru 7 da suka wuce ba sai yanzu

Views: 18

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *