Shiga ko kuma tsoma bakin malaman addinin Islama a harakokin siyasa na ƙara fitowa fili.
Wani malamin addini ya bayyana cewar Kwankwaso mutumin kirki ne amma ba zai zaɓe shi ba, kuma ya shawarci al’umma da su ƙauracewa zaɓen sa.
Inda ya ce a zaɓi Atiku Abubakar a matsayin shugaban ƙasa
Views: 23
