Wani malamin addinin Islama a Najeriya ya ce Kwankwaso mutumin kirki ne amma kar ku zaɓe shi

Shiga ko kuma tsoma bakin malaman addinin Islama a harakokin siyasa na ƙara fitowa fili.

https://apahausa.com.ng/video-kai-jamaa-ku-kalli-yadda-%c6%b4a%c6%b4an-hausawa-suka-koma-tamkar-indiyawa/

Wani malamin addini ya bayyana cewar Kwankwaso mutumin kirki ne amma ba zai zaɓe shi ba, kuma ya shawarci al’umma da su ƙauracewa zaɓen sa.

https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4an-bindiga-ke-lalata-ta-matan-mutane/

Inda ya ce a zaɓi Atiku Abubakar a matsayin shugaban ƙasa

Views: 57

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *