Wani futaccen malamin addinin Islama a Najeriya Sheikh Makam Adam Abdalla ya ƙalubalanci ƴan ɗariƙu waɗanda ke cewar ƴan Izala basa son Annabi shi yasa basa mafarkinsa.
Malamin ya ce shi kam ya yi mafarkin Annabi SAW ya zo ƙofar ɗakinsa tare da rakiyar Sayyadina Abubakar Umar suna take masa baya.
Sanye da fararen kaya da Gemi da ɗangalallen wando in ji shi kamar yadda ya bayyana a cikin wani faifan bidiyon karatunsa
Views: 15
