IZALA TA FITAR DA MATSAYINTA AKAN ZABE
Shugaban kungiyar IZALA na duniya Ash-sheikh Dr Abdullahi Bala Lau (H) ya fitar da sanarwa a safiyar yau, yace Kungiyar Izala ba kungiyar SIYASA bane, kowa yaje ya zabi wanda yake so.
Jama’ar Musulmi musamman ‘yan Kungiyar IZALA kunji magana da bakin Shugaban Izala na duk duniya
Hakika Sheikh Dr Abdullahi Bala Lau bai ci amanar Arewa da Musulunci ba, kuma ya yiwa kowani Musulmi adalci, alherin Allah Ya kai gareshi
Muna rokon Allah Ya mana zabi mafi alheri
Views: 11
