Live Video: “Ku kalli yadda Kwankwaso ke gudanar da yaƙin neman zaɓe a Kano”

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya na gudanar da yaƙin neman zaɓe yanzu haka a jihar Kano.

Views: 11

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *