Shin zaku iya tuna wannan matashiyar budurwar?
Daga Abdulrahim Yusuf Bulangu
Sunanta Zainab Abdulmalik, itace wanda sunanta ya karade kafafen watsa labarai a shekarar 2015 inda tazo har gidan radio tace tana neman mijin aure sannan zata bada makudan kudade tare da gida da mota ga duk wanda ya aure ta.
Samari da yawa sun rikice a jihar Kano sukai ta zuwa gidan radio din tare da photunansu ko wannan budurwar zata yadda ta aure su.
Sai daga karshe aka gane wannan matar tanada tabin hankali.
Views: 10
