Nafi son na auri saurayin da bai taɓa taɓa mace ba

Kamar dai yadda kuka sani cewar kowace budurwa tana da buri akan irin saurayin da take so ta aura.

Zaku ji wata na cewa, tafi son namiji mai hankali, mai natsuwa, mai addini, mai ilimi, kuma mai sana’a mai Kyau.

To haka suma maza suna da kalar maccen da suke son su aura, irin, mai haƙuri, mai tarbiyya, mai ilimi, mai addini wadda zata iya baiwa ƴaƴansu tarbiyya.

To haka yau ma nazo maku da labarin wata budurwa wadda ta bayyana iri kalar saurayin da take son ta Aura.

Wannan budurwa ta bayyana cewar tafi son ta auri saurayin da bai taɓa, taɓa mace ba.

Masu karatu shin ko kuna ganin wannan budurwa zata samu irin wannan kalar saurayin kuwa???

Sai naji daga gareku.

By Hilal Haruna

Views: 18

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *