NDLEA ta kai samame gonar yanar wiwi a ido tare da bankawa gonar wuta

NDLEA Ta Kai Samame Gonar Yanar Wiwi A Ido, Tare Da Bankawa Gonar Wuta.

Rahoton Na Cigaba Da Cewa; Hukumar Hana Sha Da Fataucin Ƙwayoyi Wato NDLEA Ta Fantsama Cikin Dajin Edo, Inda Ta Bankado Gonar Wiwi Mai Girman Hekta Biyar.

Hukumar Dai Har Wala Yau Inda BaTa Yi Wata-Wata Ba Nan Take Ta Bankawa Gonar Wuta.

source alfijir hausa

Views: 21

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *