Sojoji sun kama shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano saboda ya mari wani Soja

A jiya ne aka ruwaito cewar Sojoji sun kama shugaban jam’iyyar APC a jihar Kano biyo bayan marin wani soja da aka ce yayi yi.

Sai dai a safiyar yau an wani gari da wani faifan bidiyon da aka nuni shi a cikin gidansa inda magoya bayansa suka ce batun kamun nasa ƙaryace kawai tsagwaren ta.

Views: 7

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *