An daɗe ana raɗe raɗin cewa wasu jaruman Film za suyi aure wasu abin ya tabbata gaskiya wasunsu kuma ya zama shaci faɗi.
Wani hoton dake yawo a shafukan sada zumunta ya nuna Jaruman Film guda biyu Nasir Naba da Maryam Booth sun yi hoto irin na ango da amarya.
Wanda wasu ke gsnin cewar ko dai angoncewa za suyi.
Views: 40
