Zan auri duk ɗan Najeriyar da zai iya bina ƙasar Canada—Mrs Magnet

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

Wata ƴar ƙasar Canada mai suna Mrs Magnet Williams tace zata auri duk ɗan Najeriyar da zai bita zuwa ƙasar Canada.

Mrs Williams mai shekaru 21 a Duniya wacce ke zaune a jihar Kano ta bayyana cewar saura watanni biyu Visa ɗin ta ta ƙare a Najeriya kuma zata koma ƙasar ta ta asali wati Canada.

A cewar ta duk ɗan Najeriyar da zai iya binta zuwa Canada a shirye take da ta aure shi kamar yadda ta bayyana a shafinta na Internet.

Views: 212

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *