Hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa ta Najeriya, NPA, a ranar Juma’a, ta ce katangar da aka yi wa tashar jirgin ruwan Tincan, zai taimaka wajen aiwatar da amfani da kofar da aka sarrafa ta atomatik.
Mohammed Bello-Koko, Manajin Darakta na NPA ne ya bayyana haka a wani rangadin da ya kai tashar jirgin ruwan Tincan da ke Legas, domin sanin matakin aiwatar da kwangilar da aka bayar
Views: 67
