Matashiyar sojan Najeriya ta koka kan rashin saurayi, tace samari tsoron ta suke yi

Matashiyar sojan Najeriya ta koka kan rashin saurayi, tace samari tsoron ta suke yi

Wata matashiyar sojan ruwa ƴar Najeriya ta koka kan rashin samun mashinshini da take fama da shi
Kyakkyawar budurwar ta bayyana dalilin da ya sanya samari da dama ba su iya tunkarar ta da batun soyayya

Bidiyon matashiyar ya ɗauki hankula sosai inda mutane da dama suka yi ta sharhi akan sa

Wata matashiyar budurwa ƴar Najeriya, mai amfani da sunan @naval_goddess a TikTok, wacce ke aiki da rundunar sojojin ruwan Najeriya, tayi wani bidiyo da ya ɗauki hankulan mutane.

Matashiyar budurwar ta ɗora wani ɗan gajeran bidiyo a TikTok inda ta nuna yadda samari ke tsoron ta saboda khakin ta na soja.

Budurwar soja

https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4a%c6%b4an-hausawa-suka-lalace-zina-a-fili/
Matashiyar Sojan Najeriya Ta Koka Kan Rashin Saurayi, Tace Samari Tsoronta Suke Yi

Ta bayyana cewa duk da tana da matuƙar son ganin ta samu saurayi, hakan yayi mata wahala saboda yanayin aikin ta.

Nan da nan samari da dama suka yi ta yin tururuwa a ƙasan wajen yin sharhi kan bidiyon, suna ƙoƙarin jaraba sa’ar su.

Hausa legit

Views: 5

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *