Wata kyakkyawar budurwa tayi watsi da soyayyar wani saurayi bayan ta gano shekarun sa

  • Wata kyakkyawar budurwa tayi watsi da tayin soyayyar da wani saurayi ɗan Najeriya yayi mata bayan ta gano shekarun sa
  • A cikin hirar da suke yi, saurayin ya bayyana mata shekarun sa sannan ya tambaye ta irin abubuwan da take so kafin kwatsam ta dakatar da shi
  • Budurwar dai tace soyayaya a tsakanin su ba mai yiwuwa ba ce, inda ta gaya masa cewa ta girme shi, amma duk da haka bai haƙura ba
  • https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4an-bindiga-ke-lalata-ta-matan-mutane/

Wata budurwa mai shekara 30 a duniya, ta koka a shafin Twitter kan halayyar samarin Najeriya, yayin da ta sanya hirar ta da wani saurayi wanda ya nuna yana son ta.

Budurwar mai amfani da sunan @CaviarPurple a Twitter, suna cikin hira ne da saurayin lokacin da ya gaya mata cewa shekarar sa 28 a duniya sannan ya tambayeta abubuwan da take son yi.

Kara karanta wannan

Views: 10

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *