Innalilahi Yanzu Yanzu Kalli Bidiyon Yadda aka haifi wasu jarirai guda biyu kansu a haɗe

Innalilahi Wa’inna Ilaihi raji’un Yanzu Yanzu Kalli Bidiyon Yadda aka haifi wasu jarirai guda biyu.

A yanzu haka mutane da Yawa suna Magana akan cewa ya Kama aje asibiti a rabasu wasu kuma suna Magana akan cewa zasu iya mutuwa.

Irin waɗannan abubuwan ban al’ajabi suna faruwa a ƙasashe ma bambanta, kuma likitoci suna iya bakin ƙoƙarin su wajen ganin sun ceto rayuwar irin wadannan mutane.

Sau da yawa zaka ga wasu rayuwar su ta ɗore bayan anyi masu aiki.

shin ko kana da labarin irin waɗannan halittun mutane a yankin ku, to zaku iya turo mana da rahotanni a duk inda kuke.

Kamar yadda a yanzu haka Ka kalli wanna video nasan cewa kaga yadda wanna video ya kasance.

Views: 10

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *