Wata Baiwar Allah, Mai Matakin Karatu, Bsc da Masters Digiri Tana Neman Mijin Aure Dan Kano
Wata Baiwar Allah tana neman mijin aure a Kano. Ta ce tana son namiji mai tsoron Allah mai sana’a ko ma’aikacin Gwamnati.
Shekarar ta 34
Tana da ɗa ɗaya 1
Matakin Karatu, Bsc da Masters
Genotype AA
Daga jihar Kano
Tana Neman miji mai ilimi mai addini
Mai aiki ko mai sana’a wanda zai iya rike ta tsakani da Allah, amma dan Kano.
Idan har ka shirya kuma zaka iya Aure ta, shirye ta Aure ka, amma dan Allah banda wasa tsakani da Allah.
Ga duk mai son wannan baiwar Allah yai mana magana ta wannan Number 07047016101
WhatsApp kadai banda kira,
©Amintacciya
Views: 7
