Ana muhawara game da kiran wasu fitattun ƴaƴan jihar Kano da ke cewar duk wanda ya san ba ɗan jihar ne ba ya daina tsoma baki cikin harkokin siyasa a jihar.
Na baya bayan nan shine jarumin fina finan Hausa Rabi’u Ibrahim Daushe wanda yafi yana son mutum ya fita ya bar musu jihar su.
Kuma ana ganin da Rarara yake.
Views: 4
