
Wani babban dan siyasa a jihar Abia wanda har ya taba tsayawa takarar neman kujerar shugabancin Najeriya a zaben 2011 a karkashin jam’iyyar Accord Party, wanda kuma shine jagoran kungiyar inyamurai masu son a raba Najeriya.
Ya sanya kyautar naira million 20 cash ga duk wanda ya mari shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, a jihar Legas, shugaba Buharin dai yanzu haka yana gudanar da wata ziyarar aiki a jihar ta Legas, domin bude sabuwar hanyar jirgin kasa da gwamnatinsa ta gina mai tsawon sama da kilo mita 160.
Inda ya je domin bude katafariyar hanyar da kuma wasu muhimman ayyukan raya kasa da aka gudanar a jihar ta Legas, wannan na zuwa ne dai dai lokacin da wani matashi ya mari shugaba Emmanuel Macron na kasar Faransa.
Kunji fa menene ra’ayoyinku shin kana iya yin wannan aiki domin samun miliyan 20 din?
Views: 9
