Kamfanin Jaalifestyle ya bude tsarin yin rijista kyauta a safiyar yau

Shahararren kamfanin nan mai nufin kawar da talauci a tsakanin al’umma, ba bude free registration, wato tsarin yin rijista da verification wato tan tancewa duk a kyauta ga wadanda basu samu damar biyan N6000 aka yi musu a baya ba.

Yanzu haka dai kamfanin ya bada dama kowa yayi rijista da verification duk a kyauta ba tare da ko sisisn kobo, ba sannan kamfanin yana daf da fara aiki domin kowa ya samu damar cire kudinsa, zaku iya yin wannan rijister kyauta ta hanyar latsa wannan link https://secure.jaalifestyle.com/ref/salisu1990

Yanzu haka dai jama’a da dama sunyi tururuwa wajen yin rijista da kamfanin domin samun rabosu, da fatan kuma za kuyi datu rijister sannan ku nemi masana akan abin don suyi muku cikakken bayanin kan yadda aikin kamfanin yake.

Views: 15

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *