AL’AJABI: “Hoton Bidiyon Sayyada Fanta Sangare tana Wuridi a tsakiyar Teku ya jawo ce-ce-kuce”

Hóton bidiyon Sayyada Fanta Sangare Kénan Á Saman Rúwa Lokacin Da Také Sallar Walaha Dá Lazimi Á Kásar Guinea.

Wanda hakan na ci gaba da jawó cece-kuce, inda jama’a ké bayyana mabambantań ra’ayoyi kan wannań batú.

Mé zakú cé?

Tofa.
https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4an-bindiga-ke-lalata-ta-matan-mutane/

Views: 62

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *