Wata muhawara da ake tafkawa a kafafen sada zumunta na zamani wato social media a halin yanzu ita ce ta auren jaruman fina finan hausa na Kannywood kamar yadda kuka sani masana’antar ta Kannywood ta kunshi kyawawan yan mata da zawarawa ga kadan daga cikin hotunansu.

Jaruman wadanda sanannu ne wadanda tauraruwarsu ta dade tana haskawa a masa’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood, suna da tarin dubun dubatar magoya baya ko masoya a ciki da wajen Najeriya.
Hakan ya buyo bayan shahararsu a fagen shirya fina finan na hausa a ciki da wajen kasar ga fuskar wasu daga cikinsu.



Zahra dai kamar yadda kuka sani jaruma ce a cikin shirin Izzar so wacce tauraruwarta ke haskawa.



Wadannan sune fuskar wasu daga cikin jaruman wace zaka iya aura daga cikinsu?
Views: 442
