Yan bindigar Kabbi sun saki bidiyon daliban da suka sace a Yauri

Hoton Daliban Da Aka Sace a Yauri

Wani hoton bidiyon da ke yawo a kafafen sada zumunta na zamani wato social media ya nuna daliban makarantar da yan bindiga suka sace a garin Yauri dake jihar Kebbi.

Ku kalli hoton bidiyon https://m.youtube.com/watch?v=j21DZQ7w6gE

Ko a watannin da suka gabata ma dai saida wasu yan bindiga suka sace daliban makarantar gandun daji a jihar Kaduna, inda har suka hallaka wasu daga cikinsu kafin daga bisani su sake su.

Haka ma a karshen sherar da ta gabata ta 2020 saida wasu yan bindiga suka sace daliban makarantar kimiyya da fasaha ta gwamnatin taryya da ke karamar hukumar Kankaran jihar katsina.

Views: 15

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *