Wannan Budurwa Mai Suna Rukayya Muhammad Tayi Tayin kyautar Gida da Mota da Jarin Milyan 50 Ga Duk Saurayim da yayi Alƙawarin Ba Zai Mata Kishiya Ba Har Iya Ƙarshen Rayuwar Su ta Aure.

Ta bayyana hakan a wani faifon Video da Shafin Dokin Karfe TV suka wallafa.
Shin Kuna ganin hakan zai iya yiwuwa kuwa?
Views: 14
