Manyan laifuka 4 da ake zargin sune dalilin yiwa shugaba Bazoum Juyin Mulki

Manyan laifukan huɗu da Bazoum ya yi wa faransa daya sa take ƙoƙarin ganin bayansa

(1)- Manyan Laifukan Bazoum da ya yi wa kasar Faransa da ya sa ta ke kokarin sai ta ga bayansa.

(2)- Ya ki yarda kasar ta ci gaba da bautar da kasarsa kamar yadda ta saba.

(3)- Ya nuna a fili cewa yana son kasarsa ta daina amfani da saifa domin samawa kasar kudi mallakinta.

(4)- Kwanakin baya wajen buɗe matatar Man Fetur ɗin Dangote a Legas, ya yi jawabi da Hausa mai makon Faransanci, hakan ya janyo manyan yan bokon kasar na Nijar suke ƙalubalnatansa na karya dokokin ƙasa.

Views: 8

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *