Duk wanda ya amsa min waɗannan tambayoyin to zan yarda cewa akwai Allah—Ɗan Jahannama

Ɗann Jahannama yace ba zai yarda akwai Allah ba

YANZU YANZU: Amurka ta tura da jirgin ruwan yaƙi domin taimakawa Isra’ila.

Daga Saliaddeen S Sicey

A wani rahoto da muke samu yanzu haka cewa ƙasar Amurka ta tura wannan jirgin ruwan yakin (USS Gerald R. Ford (CVN-78) yana kan hanyarsa domin taimakawa Isra’ila akan famastinawa

Views: 24

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *