Idan namu ya Samu mulkin Nijeriya Sai mun umarcesa ya hana hutun maulidi- Dr. Gumi

“Na rantse da Allah Mauludi bidi’a ne, mun faɗawa gwamnatin ƙasar nan amma har yanzu taki daukan mataki, tare da hana hutun Mauludi.
“To kowa ya sani cewa, indai wadan da suke jin maganar mu su kafa gwamnati sai munsa an soke hutun maulidi a Nijeriya.”
Me zaku ce ?
Views: 25
